iqna

IQNA

Tare da masu ziyarar Arbaeen
IQNA - Hukumar sadarwa da yada labarai ta kasar Iraki ta sanar da cewa, yawan masu amfani da shafukan sada zumunta a bangaren ayyukan ziyarar arbaeen ya karu matuka inda ya kai miliyoyi masu yawa, haka ma ma'aikatar sufuri ta kasar, domin samun nasarar shirin dawo da masu ziyara  daga Karbala zuwa larduna da mashigar kan iyaka da kuma la'akari da hanyoyin.
Lambar Labari: 3491753    Ranar Watsawa : 2024/08/25

Tehran (IQNA) Cibiyar Nazarin Kudi ta Musulunci ta Najeriya (IIFP) za ta gudanar da wani taron mai da hankali kan Islamic FinTech.
Lambar Labari: 3488335    Ranar Watsawa : 2022/12/14

Tehran (IQNA) Bisa gayyatar da makarantar hauza ta Orwa al-Wathqi ta yi a birnin Lahore, mahardatan Iran da na Masar sun halarci taron kur'ani da aka gudanar a cibiyar tare da karanta ayoyin kur'ani.
Lambar Labari: 3486520    Ranar Watsawa : 2021/11/06